Cathryn Credo
![]() | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Dar es Salaam, 2 ga Augusta, 1997 (27 shekaru) |
ƙasa | Tanzaniya |
Sana'a | |
Sana'a |
model (en) ![]() |
IMDb | nm9795688 |
Catherine credo (an haife ta a ranar 2 ga watan Agusta, 1997) 'yar wasan kwaikwayo ce ta Tanzaniya wacce tayi fice da rawar da ta taka a matsayin Neema da Hidaya a cikin shirin (FATUMA & THE ENVELOPE) wanda duka ana haska su a Netflix, Bibie a cikin shirin telebjin mai suna KOMBOLELA (2021), Frida a cikin fim FRIDA (2022), Dorice a cikin shirin TV mai suna SINIA (2022), Mwahamu a cikin gajeren fim mai suna NIA (2023), Kidawa a cikin fim mai suna KIDAWA (2023) wanda ake nunawa a Showmax, da kuma shirin TV mai suna DHOHAR (2024) a matsayin Sabina wanda ake haskawa a DSTV.
Ayyuka
[gyara sashe | gyara masomin]fim din yaren Swahili na 2018 Jordan Riber an nuna ta a matsayin "Neema" mai taken, Hadithi za Kumekucha: Fatuma, kuma tare da Beatrice Taisamo da Ayoub Bombwe, an zabi ta kuma an ba ta lambar yabo ta "Mafi kyawun Actress" a cikin fina-finai na Swahili na musamman a bikin fina-faran Zanzibar na 2018 (ZIFF).[1][2]
Har ila yau a cikin 2018, ta sake fitowa a cikin wasan kwaikwayo na yaren Swahili na Jordan Riber mai taken, Bahasha, inda ta taka rawa a matsayin Hidaya. Sauran taurari da aka nuna sun hada da Ayoub Bombwe da Godliver Gordian.[3][4]
A Kyautar Fina-Finan Afurka na 15 (AMAA), an gabatar da ita don kyautan "AMAA na 2019 a matsayin 'Yar Wasa Matashiya/Mai Kyakyawan Gaba, don fim din, Fatuma,[5] amma Cynthia Dankwa ta Ghana ta lashe kyautar.[6][7]
Fina-finai
[gyara sashe | gyara masomin]Shekara | Fim | A matsayin | Bayani | Manazarta |
---|---|---|---|---|
2018 | Bahasha - Ambulaf ɗin | 'Yar wasan kwaikwayo (Hidaya) | Wasan kwaikwayo | |
Haditha za Kumekucha: Fatuma | 'Yar wasan kwaikwayo (Neema) | Wasan kwaikwayo | ||
2021-2022 | Kombolela | Bibie | Shirin telebijin | |
2022 | Ndoano | Somoe | Wasan kwaikwayo | |
2023 | Dhohar | Sabina | Shirin telebijin |
Kyautuka
[gyara sashe | gyara masomin]Shekara | Taro | Kyauta | Mai karɓa | Sakamako |
---|---|---|---|---|
2019 | AMAA | Matashin dan wasa na musamman / Mai gobe mai kyau | Ita kan ta | an gabatar da ita |
2018 | ZIFF | 'yar wasan kwaikwayo na musamman | ita kan ta | ta lashe |
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "USAID Tanzania Supported Film "Kumekucha: FATUMA" Wins Top Swahili Awards at 2018 Zanzibar Film". Africa Lead. Archived from the original on October 22, 2020. Retrieved November 7, 2020.
- ↑ "Fatuma: Feature | Narrative". PAFF. Archived from the original on November 9, 2021. Retrieved November 7, 2020.
- ↑ "Bahasha (2018)". IMDb. Retrieved November 7, 2020.
- ↑ Riber, Jordan. "BAHASHA". Toronto International Black Film Festival. Retrieved November 7, 2020.
- ↑ Dia, Thierno Ibrahima (September 19, 2019). "AMAA 2019, the nominees | The ceremony is scheduled on the 27th of October 2019 in Lagos, Nigeria". Africine. Retrieved November 7, 2020.
- ↑ Gbenga, Bada (October 27, 2019). "AMAA 2019: Here are all the winners at the 15th edition of award". Pulse Nigeria. Retrieved November 7, 2020.
- ↑ "AMAA 2019: SEE FULL LIST OF WINNERS AT THE 15TH EDITION OF MOVIE AWARD". HotFM. Archived from the original on November 9, 2020. Retrieved November 9, 2020.
Haɗin waje
[gyara sashe | gyara masomin]- Cathryn Credo a kan IMDb
- Catherin Credo a kan Multichoice Talent Factory
- Cathryn Credo a kan Mubi