Fatuma (fim)

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Fatuma (fim)
Asali
Lokacin bugawa 2004
Asalin harshe Moroccan Darija (en) Fassara
Ƙasar asali Moroko
Characteristics
Genre (en) Fassara drama film (en) Fassara
Direction and screenplay
Darekta Jordan Riber
'yan wasa
External links

Fatuma (kamar Hadithi za Kumekucha: Fatuma ), fim ɗin wasan kwaikwayo ne na Tanzaniya na shekarar 2018 wanda Jordan Riber ya ba da umarni kuma darakta da kansa tare da iyayensa suka shirya; John Riber da Louise Riber. Shine cikon fim dinsa na farko na Hadithi za Kumekucha:TNU. Fim ɗin ya fito da Beatrice Taisamo a matsayin jagora tare da Ayoub Bombwe da Cathryn Credo a matsayin jarumai masu taimaka ma shirin.

Fim ɗin ya yi bayani ne kan kuncin rayuwar mace da ƴarta a karkara inda take fuskantar ƙalubale da dama yayin da namiji ya tsoma baki a rayuwar ‘yarta. An yi fim ɗin a yankin Arusha na Tanzaniya. Har ila yau fim ɗin ya yi tasiri a shirin rediyon 'Kumekucha' wanda aka watsa a Tanzaniya a cikin 2016 da 2017.[1]

Kyauta[gyara sashe | gyara masomin]

Fim ɗin ya samu yabo sosai gami da kyaututtuka da dama a bukukuwan fina-finai na duniya.[2] Fim ɗin ya lashe kyautuka huɗu a fanni na musamman na Fina-finan Swahili a bikin Fim na Zanzibar na 2018 don Mafi kyawun Hoto, Fitacciyar Jaruma, Mafi Darakta, da Mafi kyawun Cinematography. Jarumar Catherine Credo ta lashe kyautar mafi kyawun jarumai yayin da Jordan Riber ta lashe kyautar gwarzo Darakta.

Yan wasan shirin[gyara sashe | gyara masomin]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "New movie features Africa's everyday superheroes, women farmers". Africa Lead. Archived from the original on 22 October 2020. Retrieved 17 October 2020.
  2. "Fatuma: AWARDS & FESTIVALS". MUBI. Retrieved 17 October 2020.

Hanyoyin Hadi na waje[gyara sashe | gyara masomin]