Jump to content

Cephas Matafi

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Cephas Matafi
Rayuwa
Haihuwa 24 Mayu 1971 (53 shekaru)
ƙasa Zimbabwe
Sana'a
Sana'a Dan wasan tsalle-tsalle
Athletics
Records
Specialty Criterion Data M
Personal marks
Specialty Place Data M
 

Cephas Matafi (an haife shi ranar 24 ga watan Mayu, 1971) ɗan wasan tseren nesa (long-distance runner) ne na Zimbabwe.[1] Ya fafata wa kasarsa ta haihuwa a gasar Olympics ta bazara a shekarar 1992 a Barcelona, Spain, inda ya kare a matsayi na 58 (2:26:17) a tseren gudun fanfalaki na maza. Mafi kyawun lokacin sa shine 2:15:14 hours, wanda aka samu a cikin shekarar 1992. Shi ne zakaran gasar Marathon na Paavo Nurmi (Turku) sau biyu a kasar Finland.[2]

Nasarorin da aka samu

[gyara sashe | gyara masomin]
Shekara Gasa Wuri Matsayi Taron Bayanan kula
Representing  Zimbabwe
1992 Olympic Games Barcelona, Spain 58th Marathon 2:26:17
1994 Commonwealth Games Victoria, Canada 22nd Marathon 2:24:13
  1. sports-reference
  2. Hilary; Gjerde, Arild; Heijmans, Jeroen; Mallon, Bill ; et al. " Cephas Matafi Olympic Results" . Olympics at Sports-Reference.com . Sports Reference LLC. Archived from the original on 18 April 2020. Retrieved 13 August 2017.