Jump to content

Chapati

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

'Capaci' (a madadin haka ana rubuta shine chapathi; ana furta shine amatsayin IAST: Samfuri:IAST), wanda akafi sanin shi da Roti, Rooti, Rotee, rotli, rotta, safati, shabaati, phulka, chapo (a Gabashin Afirka), sada roti (a cikin Caribbean" id="mwGw" rel="mw:WikiLink" title="Caribbean">Caribbean), poli (acikin Marathi), da roshi (a cikin Maldives), [1] gurasa ce marar yis wanda shiya samo asaline daga Yankin Indiya kuma yana da Gabashin Indiya, Pakistan, Sri Lanka, Afirka. Chapatis anyi sune da gari na alkama da akafi sani da atta, an gauraye su acikin gurasar tare da ruwa, mai (zaɓi), da gishiri (zaɓi) acikin kayan gauraya da ake kira Parat, kuma ana dafasu ne akan Tabba (flat skillet).

Yana da mahimmanci acikin yankin Indiya da kuma tsakanin baƙi daga yankin Indiya a duk faɗin duniya. An kuma gabatar da Chapatis zuwa wasu sassan duniya ta hanyar baƙi daga yankin Indiya, musamman daga 'yan kasuwa na Indiya zuwa Asiya ta Tsakiya, kudu maso gabashin Asiya, Gabashin Afirka, dakuma Caribbean.

  1. Oliver, Jamie. "Roshi ( maldivian roti)". Jamie Oliver. Archived from the original on February 19, 2017. Retrieved 18 February 2017. (recipe)