Charles Louis Joseph Vandame

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Charles Louis Joseph Vandame
Ɗan Adam
Bayanai
Jinsi namiji
Ƙasar asali Faransa
Sunan asali Charles Vandame
Suna Charles, Louis da Joseph
Sunan dangi Vandame
Shekarun haihuwa 4 ga Yuni, 1928
Wurin haihuwa Colombes (en) Fassara
Harsuna Faransanci
Sana'a Catholic priest (en) Fassara da Catholic bishop (en) Fassara
Muƙamin da ya riƙe Roman Catholic Archbishop of N'Djamena (en) Fassara
Ilimi a Lycée Saint-Louis-de-Gonzague (en) Fassara
Addini Cocin katolika
Religious order (en) Fassara Society of Jesus (en) Fassara
Consecrator (en) Fassara John Paul na Biyu, Eduardo Martínez Somalo (en) Fassara da Lucas Moreira Neves (en) Fassara

Charles Louis Joseph Vandame (an haife shi ranar 4 ga watan Yunin 1928) ɗan Jesuit ne na Faransa, wanda aka naɗa shi a matsayin firist a ranar 7 ga watan Satumban 1960. Ya kasance Archbishop na N'Djamena daga naɗinsa a shekarar 1981 har zuwa ritaya a ranar 31 ga watan Yulin 2003. Sai kuma ɗan ƙasar Chadi Matthias N'Gartéri Mayadi.[1]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]