John Paul na Biyu
Appearance

John Paul na Biyu ko Karol Józef Wojtyła (lafazi: /karol yozef woyetewa/) (an haife shi ranar 18 ga watan Mayu na shekara ta 1920, a garin Wadowice, ƙasar Poland - ya mutu a ran biyu ga Afrilu na shekara ta 2005) ya zama fafaroma ne daga 1978 (bayan John Paul na Ɗaya) zuwa 2005 (kafin Benedict na Sha Shida).
Ya ziyarci ƙasar Nijeriya a shekara ta 1982, da kuma shekara ta 1998. Ya kuma ziyarci ƙasar Ghana a shekara ta 1980.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.