Charmaine Pereira

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Charmaine Pereira
Rayuwa
Haihuwa 1958 (65/66 shekaru)
ƙasa Najeriya
Karatu
Makaranta The Open University (en) Fassara
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a marubuci

Charmaine Pereira marubuciya ce kuma ƙwararriyar maca a jahar Abuja wato binnin taraiyya, dake Najeriya. Ayyukan ta sun shafi tunanin mata, jima'i, ilimin jinsi, da ƙungiyoyin jama'a da jiha. Pereira kuma ita ce mai gudanarwa na Initiative for Women’s Studies a Najeriya.[1] Ita mamba ce ta Tapestry Consulting, kungiyar da ke neman samar da daidaiton jinsi a wuraren aiki a Afirka.

Tarihin rayuwa[gyara sashe | gyara masomin]

A cikin shekara ta 1991, Pereira ta sami Ph.D. a Psychology of Education daga The Open University.[2]

A cikin 2004, Charmaine Pereira ta haɗa Jacketed Women: Qualitative Research Methodologies on Sexualities and Gender in Africaa tare da Jane Bennett.

Pereira a halin yanzu tana koyarwa a sashin ilimin zamantakewa a jami'ar Ahmadu Bello.[3] Ayyukanta na bincika ƙalubalen da mai bincike ke fuskanta lokacin yin tambayoyi tsakanin al'adu, jinsi, jima'i, doka, da addini.

Wallafe-wallafen da aka zaɓa[gyara sashe | gyara masomin]

  • Pereira, Charmaine. Gender in the Making of the Nigerian University System. James Currey, 2007.
  • Pereira, Charmaine, editor. Changing Narratives of Sexuality: Contestations, Compliance and Women’s Empowerment. London, New York: Zed Books, 2014.
  • Charmaine Pereira
    Bennett, Jane, and Charmaine Pereira, editors. Jacketed Women: Qualitative Research Methodologies on Sexualities and Gender in Africa. Tokyo, New York, Paris: United Nations University Press, 2013.
  • Pereira, Charmaine. “Domesticating Women? Gender, Religion and the State in Nigeria Under Colonial and Military Rule.” African Identities 3.1 (2005): 69-94.

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Ibukun, Yinka (17 February 2014). "Africa's Gays Await Nighttime Door Knock as Crackdown Widens". Bloomberg Business. Retrieved 31 August 2015.
  2. "Dr. Charmaine Pereira". Tapestry Consulting. Archived from the original on 11 April 2015. Retrieved 31 August 2015.
  3. "Jacketed Women: Qualitative Research Methodologies on Sexualities and Gender in Africa". United Nations University. Archived from the original on 20 September 2015. Retrieved 31 August 2015.