Chelsea F.C.

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
(an turo daga Chelsea F.C)
Jump to navigation Jump to search
Chelsea F.C.
Stamford Bridge - West Stand.jpg
association football club
farawa10 ga Maris, 1905 Gyara
sunan hukumaChelsea Football Club Gyara
laƙabiΟι Μπλε, Οι Συνταξιούχοι Gyara
founded byGus Mears, Joseph Mears Gyara
chairpersonBruce Buck Gyara
ƙasaBirtaniya Gyara
head coachFrank Lampard Gyara
leaguePremier League Gyara
home venueStamford Bridge stadium Gyara
wasaƙwallon ƙafa Gyara
owned byRoman Abramovich Gyara
owner ofCobham Training Centre Gyara
headquarters locationLandan Gyara
official websitehttps://www.chelseafc.com/en Gyara
victory2011–12 UEFA Champions League, 1998 UEFA Cup Winners' Cup Final Gyara
tarihin maudu'ihistory of Chelsea F.C. Gyara
category for members of a teamCategory:Chelsea F.C. players Gyara
official colorroyal blue Gyara

Chelsea Football Club itace kulub din kwararrun yan kwallon kafa dake wasa a birnin London, England, suna fafatawa a gasar Premier League, wanda shine babban gasar kwallon kafa a kasar England. Kulub din ta lashe kofin league takwas, Kofin FA takwas, da League Cup biyar, FA Community Shield hudu, UEFA Europa League daya, UEFA Super Cup daya, UEFA Cup Winners' Cup daya, da kuma UEFA Champions League daya.[1][2][3]

An kafa ta a 1905, gidan wasan kulub din tun kafa ta, itace Stamford Bridge.[4] Chelsea tafara lashe kofin ta na farko First Division run a 1955, run daga nan kulub din taka samun nasarori kadan kadan, har zuwa 2003, sands mai kudin kasar Rasha wato Roman Abramovich ya saye ta.[5] Chelsea then saw heavy investment, and have since won eighteen honours under Abramovich.[6]

José Mourinho shine mafi samun nasara acikin wadanda suka tana kula da kulub din, idan akayi la'akari da yawan lashe manyan kyautuka, kuma yanwasan sa ne suka kafa tarihi a yawan maki a kasar England a tsakanin 2004 da 2005. A Chelsea run kafuwar suke amfani da kaya mai launin shudi da garin safa, sannan kuma bajin kulub din na sanye ne da ceremonial lion rampant regardant holding a staff.[7] kulub din nada hamayya sosai tsakanin ta da makwabtanta dake London, kamar Fulham, Arsenal FC, da Tottenham Hotspur.

Dangane da martabar arzikin kulub din, Chelsea sune na bakwai a duniya, da arzikin da yakai £1.54 billion ($2.06 billion), kuma sune na takwas a samun kudin shiga na kulub din kwallon kafa a duniya, da samun da zarce €428 million in the 2017–18 season.[8][9] dangane da yankallo, kulub din itace na Shida a yawan magoya bayan a kasar England.[10]

Manazarta[gyara sashe | Gyara masomin]

  1. "Chelsea win breaks London duck". Union of European Football Associations. 20 May 2012. Retrieved 20 May 2012. 
  2. "Chelsea wins Europa on Ivanovic header". ESPNFC. 16 May 2013. 
  3. "Chelsea join illustrious trio". UEFA. Retrieved 17 May 2013. 
  4. "General Club Information". chelseafc.com. Chelsea FC. Retrieved 13 August 2015. 
  5. "Russian businessman buys Chelsea". BBC Sport. 2 July 2003. Retrieved 11 February 2007. 
  6. "Trophy Cabinet". chelseafc.com. Chelsea FC. Retrieved 23 May 2018.  Unknown parameter |df= ignored (help)
  7. "Chelsea centenary crest unveiled". BBC Sport. 12 November 2004. Retrieved 2 January 2007. 
  8. Ozanian, Mike. "The World's Most Valuable Soccer Teams 2018". Forbes.  Unknown parameter |access-date= ignored (help)
  9. "Deloitte Football Money League 2018". Deloitte. 23 January 2018. Retrieved 23 January 2018. 
  10. "All Time League Attendance Records". nufc.com. 22 September 2015. Archived from the original on 6 April 2016. Retrieved 6 April 2016.  Please note, pre-war figures come from unreliable sources.

Template:Defaultsort:FC, Chelsea