José Mourinho

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Simpleicons Interface user-outline.svg José Mourinho
José Mourinho.jpg
Rayuwa
Cikakken suna José Mário dos Santos Mourinho Félix
Haihuwa Setúbal (en) Fassara, ga Janairu, 26, 1963 (57 shekaru)
ƙasa Portugal
Yan'uwa
Mahaifi José Manuel Mourinho Félix
Karatu
Harsuna Portuguese (en) Fassara
Spanish (en) Fassara
Italiyanci
Faransanci
Turanci
Sana'a
Sana'a association football manager (en) Fassara, ɗan wasan ƙwallon ƙafa da Mai wanzar da zaman lafiya
Itinerary
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
 
Muƙami ko ƙwarewa midfielder (en) Fassara
Nauyi 70 kg
Tsayi 174 cm
Suna The Special One
IMDb nm1542742

José Mário dos Santos Mourinho Félix, GOIH (Furucci da Portuguese: [ʒuˈzɛ moˈɾiɲu]; an haife shi a 26 January 1963), yakasance kwararren koci ne daga kasar Portugal kuma tsohon dan'wasa wanda kwanan nan yabar horar da kulub din English na Manchester United F.C. Amatsayin sa name horarwa, Mourinho ya lashe manyan gasa guda 25, wanda yasa yazama daya daga cikin masu horarwa da suka sami nasara a tarihi. Yazama kocin kasar Portugal na karni kyautar da Portuguese Football Federation (FPF) ta bashi a shekarar 2015, kuma yana rike da distinction na zama kocin farko daya kashe £1 billion akan sayan yan'wasa. Saboda dabarunsa na ilimi, kwarjininsa da controversial personality, kuma hakan ne abokan takararsa ke masa lakabi Cesar itace emphasis on getting results over playing beautiful football, ana kwatanta shi, daga masu sonsa da kuma masu kushe sa, da mai horar da Argentina Helenio Herrera. Ana ganinsa amatsayin daya daga cikin manyan masu horarwa na kowace lokaci a Duniya.

Anazarci[gyara sashe | Gyara masomin]