Chemcedine El Araichi
Appearance
Chemcedine El Araichi | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Haihuwa | Boussu (en) , 18 Mayu 1981 (43 shekaru) | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
ƙasa | Beljik | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | Mai buga baya |
Chemcedine El Araichi (an haife shi a ranar sha takwas 18, ga watan Mayu na shekara ta 1981). ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na ƙasar Belgium mai ritaya kuma a halin yanzu mataimakin manajan Royal Albert Quévy-Mons .
Aikin koyarwa.
[gyara sashe | gyara masomin]A ranar sha tara 19, ga watan Yuni na shekara ta 2019, an nada El Araichi mataimakin manajan Luigi Nasca a Quévy-Mons . [1]
Kididdiga.
[gyara sashe | gyara masomin]Season | Club | Country | Competition | Games | Goals |
---|---|---|---|---|---|
2002/03 | RAEC Mons | Belgium | Jupiler League | 19 | 0 |
2003/04 | RAEC Mons | Belgium | Jupiler League | 23 | 0 |
2004/05 | KSV Roeselare | Belgium | Belgian Second Division | 29 | 1 |
2005/06 | KSV Roeselare | Belgium | Jupiler League | 26 | 0 |
2006/07 | KSV Roeselare | Belgium | Jupiler League | 29 | 1 |
2007/08 | KSV Roeselare | Belgium | Jupiler League | 25 | 0 |
2008/09 | Excelsior Mouscron | Belgium | Jupiler League | 31 | 1 |
2009/10 | Excelsior Mouscron | Belgium | Jupiler League | 14 | 1 |
2009/10 | Győri ETO FC | Hungary | Soproni Liga | 1 | 0 |
2010/11 | Kortrijk | Belgium | Jupiler League | 0 | 0 |
Total | 278 | 4 |
Ayyukan kasa da kasa.
[gyara sashe | gyara masomin]El Araichi ya buga wasansa na farko a Morocco a wasan sada zumunci da Jamhuriyar Czech a ranar 11, ga Fabrairun 2009, da aka buga a Morocco kuma ya tashi 0-0.
Manazarta.
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Foot: Chem El Araichi nommé entraîneur adjoint de Quévy-Mons, laprovince.be, 19 June 2019