Chijioke Chukwu
Appearance
Chijioke Chukwu ɗan siyasan Najeriya ne. Ya kasance tsohon shugaban marasa rinjaye na majalisar dokokin jihar Abia, mai wakiltar mazaɓar jihar Bende ta Arewa. [1] [2]
Sana'a
[gyara sashe | gyara masomin]A shekarar 2019, an zaɓi Chijioke a matsayin ɗan majalisar dokokin jihar Abia a ƙarƙashin inuwar jam’iyyar All Progressives Congress (APC) don wakiltar mazaɓar jihar Bende ta Arewa. Bayan ya kammala wa'adinsa ne aka naɗa shi mataimaki na musamman ga mataimakin kakakin majalisar wakilai kan harkokin gwamnatocin ƙasashen waje. [3] [4]
A shekarar 2024, Shugaba Bola Tinubu ne ya naɗa shi a matsayin mamba mai wakiltar Kudu maso Gabas a sabuwar hukumar ci gaban Arewa maso Yamma (NWDC). [5] [6] [7]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Emeruwa, Chijindu (2021-06-18). "Abia Assembly gets new Minority Leader". Daily Post Nigeria (in Turanci). Retrieved 2024-12-27.
- ↑ "Abia PDP Lawmakers To Defect To APC - Hon Chukwu – The Whistler Nigeria". thewhistler.ng (in Turanci). Archived from the original on 2021-01-10. Retrieved 2024-12-27.
- ↑ Ugwu, Francis (2024-09-07). "Rhodes-Vivour's Lagos comment: Deputy Speaker, Kalu vindicated - Ex-lawmaker, Chukwu". Daily Post Nigeria (in Turanci). Retrieved 2024-12-27.
- ↑ Nwakanma, Sunday (2024-07-24). "South East commission'll curb agitation - Legislative aide". Punch Newspapers (in Turanci). Retrieved 2024-12-27.
- ↑ Adeduyite, Okiki (2024-12-06). "Tinubu appoints new nominees for North West, South East Development Commissions". Punch Newspapers (in Turanci). Retrieved 2024-12-27.
- ↑ "Tinubu Nominates New Chairman For NWDC". Nigerian Television Authority - Africa's Largest TV Network (in Turanci). Retrieved 2024-12-27.
- ↑ "Tinubu nominates new Chair for N'West Development Commission – Daily Trust". dailytrust.com. Retrieved 2024-12-27.