Jump to content

Gundumar Sanatan Benuwai ta Arewa maso gabas

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Benue North-East
zaben sanatoci
Bayanai
Ƙasa Najeriya
Wuri
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
Jihohin NajeriyaJahar Benue

Gundumar itace gunduma ta farko (zone A) a cikin Jihar Benue ta hada kananan hukumomi bakwai wadanda suka hada da Katsina-Ala, Logo, Ukum, Konshisha, Vandeikya, Kwande da Ushongo.[1][2] Akwai unguwanni 84 da rumfunan zabe 1,389 a lokacin zaben 2019. Hedikwatar gundumar Sanata ta Arewa maso Gabas ta Benue ita ce Katsina-ALa. Wanda yake wakiltar yankin a halin yanzu shine Sanata Gabriel Suswam.[3][4]

  1. "2019: The battle ahead in Benue Northeast". Latest Nigeria News, Nigerian Newspapers, Politics (in Turanci). 2018-12-09. Retrieved 2020-05-16.
  2. Blueprint (2014-06-30). "Benue North-east, Gemade and the Senate" (in Turanci). Retrieved 2020-05-16.
  3. Emmanuel, Hope Abah; Makurdi (2019-02-27). "Suswam wins Benue North East senatorial race". Daily Trust (in Turanci). Retrieved 2020-05-16.
  4. "Suswam wins again as tribunal dismisses Orubibi's petition". ScanNews Nigeria (in Turanci). Retrieved 2020-05-16.