Christophe Diedhiou

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Christophe Diedhiou
Rayuwa
Haihuwa Rufisque (en) Fassara, 8 ga Janairu, 1988 (36 shekaru)
ƙasa Senegal
Faransa
Karatu
Harsuna Faransanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
S.A.S. Épinal (en) Fassara2009-2012
US Créteil-Lusitanos (en) Fassara2012-
  Senegal national association football team (en) Fassara2014-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga baya
Nauyi 76 kg
Tsayi 191 cm

Christophe Diedhiou (an haife shi ranar 8 ga watan Janairun 1988) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne my ɗan ƙasar Senegal[1] wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan baya na tsakiya. Ƙungiyar Quevilly-Rouen.[2][3][4] Ya buga wa tawagar ƙasar Senegal wasa ɗaya a cikin shekarar 2014.

Aikin kulob[gyara sashe | gyara masomin]

A ranar 27 ga watan Yunin 2022, Diedhiou ya sanya hannu tare da kulob ɗin Quevilly-Rouen na Ligue 2.[5][6]

Ayyukan ƙasa da ƙasa[gyara sashe | gyara masomin]

Diedhiou ya buga wasansa na farko na ƙasa da ƙasa a Senegal a matsayin wanda ya maye gurbin rabin lokaci a wasan sada zumunci da Colombia a ranar 31 ga watan Mayun 2014.[7]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. https://www.sofoot.com/joueurs/christophe-diedhiou
  2. https://www.national-football-teams.com/player/55653/Christophe_Diedhiou.html
  3. https://int.soccerway.com/players/-/158813/
  4. "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2017-08-13. Retrieved 2023-03-24.
  5. https://qrm.fr/christophe-diedhiou-sengage-a-qrm/ Archived 2023-03-24 at the Wayback Machine
  6. https://www.lequipe.fr/Football/FootballFicheJoueur36261.html
  7. https://www.skysports.com/football/colombia-vs-senegal/311594

Hanyoyin haɗi na waje[gyara sashe | gyara masomin]

  • Christophe Diedhiou at WorldFootball.net