Cibiyar Ido ta Ƙasa

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Cibiyar Ido ta Ƙasa
Wuri

National Eye Centre asibitin kwararru ne na gwamnatin tarayyar Najeriya dake Kaduna, jihar Kaduna, Najeriya. Babban daraktan lafiya na yanzu shine Mahmoud Alhassan. [1] [2]

Tarihi[gyara sashe | gyara masomin]

An kafa Cibiyar Ido ta ƙasa a cikin watan Disamba 1992. [3] [4]

CMD[gyara sashe | gyara masomin]

Babban daraktan lafiya na yanzu shine Mahmoud Alhassan.

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "Taking a good look at the National Eye Centre". Daily Trust (in Turanci). 2019-07-19. Retrieved 2022-06-23.
  2. "NAFDAC indicts National Eye Centre over 'injection that led to blindness' - Premium Times Nigeria" (in Turanci). 2019-07-11. Retrieved 2022-06-23.
  3. Staff, Daily Post (2019-07-04). "National Eye Centre, Kaduna: A progress towards global best practices in eye health care". Daily Post Nigeria (in Turanci). Retrieved 2022-06-23.
  4. "Former newspaper vendor goes blind after training as pastor". The Sun Nigeria (in Turanci). 2022-06-22. Retrieved 2022-06-23.