Cin ganyayyaki kawai
Cin ganyayyaki kawai | |
---|---|
lifestyle (en) ![]() |
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.

Cin ganyayyaki kawai shine al'adar kauracewa cin nama (jan nama, kaji, abincin teku, kwari, da naman kowace dabba). Hakanan yana iya nufi kauracewa cin duk wata dabbar da aka yanka.[1][2]
Ana iya yin koyi da aladar cin ganyayyaki saboda dalilai daban-daban. Mutane da yawa suna ƙin cin nama saboda mutunta rayuwar dabbobi. Irin waɗannan dalilai na ɗabi'u an tsara su a ƙarƙashin akidu daban-daban na addinai da kuma masu kare haƙƙin dabbobi. Sauran abubuwan da ke karfafa cin ganyayyaki kawai na da alaƙa da kiwon lafiya, siyasa, muhalli, al'adu, kyan gani, tattalin arziƙi, ɗanɗanon, ko alaƙa da kuma ganin dama.
Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]
- ↑ "What is a vegetarian?". Vegetarian Society. Archived from the original on March 18, 2018. Retrieved March 18, 2018.