Jump to content

Cindy Swanepoel

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Cindy Swanepoel
Rayuwa
Haihuwa Krugersdorp (en) Fassara, 15 Disamba 1981 (42 shekaru)
ƙasa Afirka ta kudu
Sana'a
Sana'a jarumi da ɗan wasan kwaikwayo
Nauyi 56 kg
Tsayi 168 cm
Imani
Addini Kiristanci
IMDb nm6740991

Cindy Swanepoel (an haife ta ranar 15 ga watan Disamba, 1981) ƴar wasan kwaikwayo ce ta Afirka ta Kudu.[1] An fi saninta da rawar da ta taka a cikin shahararrun jerin shirye-shiryen Generations, Binnelanders da Egoli: Place of Gold.[2]

Rayuwa ta mutum

[gyara sashe | gyara masomin]

An haife ta ranar 15 ga Disamba 1981 a Krugersdorp, Transvaal, Afirka ta Kudu kuma ta girma a Pretoria. A lokacin da take makarantar sakandare, ta zauna a Cape Town kuma ta yi karatu a makarantar sakandare ta Durbanville. A shekara ta 2003 ta sami digirin farko BA a fannin Drama daga Jami'ar Stellenbosch .

Theater plays

[gyara sashe | gyara masomin]
  • Kringe in ʼn Bos
  • 'n Tyd om Lief te Hê
  • Houtkruis: Die Musical
  • Dalliances
  • The Crucible
  • Curl up and Dye
  • My Boetie se Sussie se Ou
  • Equus
  • Drif
  • Mysterious Skin

Filmography

[gyara sashe | gyara masomin]
Year Film Role Genre Ref.
2020 Binnelanders Dr. Annelize Roux- Koster TV series
2020 Proesstraat TV series
  1. "Passion for children theater grind Cindy for whistle whistle". maroelamedia. 2020-11-28. Retrieved 2020-11-28.
  2. "Cindy Swanepoel bio". briefly. 2020-11-28. Retrieved 2020-11-28.

Hanyoyin Hadi na waje

[gyara sashe | gyara masomin]