Cindy Walters
| Rayuwa | |
|---|---|
| Haihuwa | 1963 (62/63 shekaru) |
| ƙasa | Asturaliya |
| Mazauni | Landan |
| Karatu | |
| Harsuna | Turanci |
| Sana'a | |
| Sana'a | Masanin gine-gine da zane |
| Employers |
Walters & Cohen (en) Foster and Partners (en) |
| Muhimman ayyuka |
Regent High School (en) Ryde School with Upper Chine (en) Montpelier High School (en) Horniman Museum and Gardens (mul) Hylands School (en) Cotham School (en) Bedales School (en) Wakehurst (mul) |
Cindy Walters (an haife a shekara 1963) yar Ostiraliya ce kuma Abokiyar tarayya a Walters & Cohen a London, Ingila.
Ta yi karatu a Afirka ta Kudu kafin ta koma London a 1990 inda ta yi aiki a Foster & Partners . An kafa Walters & Cohen a cikin 1994 tare da Michal Cohen . [1]
Sanannen Alƙawura
[gyara sashe | gyara masomin]An nada ta a Walters & Cohen don tsara samfurori na makaranta don Ma'aikatar Ilimi da Ƙwarewa ta Tony Blair a shekara 2003 da kuma Gwamnatin Scottish Futures Trust a 2012.
Fitattun kyaututtuka
[gyara sashe | gyara masomin]A cikin 2012, Cindy Walters da Michal Cohen tare sun sami lambar yabo ta Architects' Journal inugural Woman Architect of the Year Award. [2] A lokacin da ake ba da lambar yabo, alkalin ya jaddada "daidaitaccen ingancin gine-ginen su, tare da ka'idojin aikin," yana mai sharhi game da "sauƙar da suke da shi tare da RIBA da kuma koyarwa da nazari a makarantun gine-gine". Kashi 70% na ma'aikatan gine-ginen Walters & Cohen mata ne a lokacin kyautar. [2]
Magana
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Empty citation (help)
- ↑ 2.0 2.1 Fulcher, Merlin (20 April 2012). "Walters & Cohen take home AJ Woman Architect of the Year award"