Jump to content

Clare Ezeakacha

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Clare Ezeakacha
Rayuwa
Haihuwa Lagos,, 26 Mayu 1985 (39 shekaru)
ƙasa Najeriya
Karatu
Makaranta Madonna University (en) Fassara Digiri a kimiyya : computer science (en) Fassara
Jami'ar Najeriya, Nsukka postgraduate diploma (en) Fassara
Sana'a
Sana'a darakta, mai tsara fim da jarumi
IMDb nm9229615

Clare Ezeakacha (an haifeta ranar 26 ga Mayu, 1985) yar wasan kwaikwayo ce ta Najeriya, furodusa, darektan fina-finan Najeriya, mai watsa shirye-shirye kuma mai ba da shawara ga yara,[1] wadda aka fi sani da fina-finanta Arima da Gone Gray.[2][3][4][5][6]

Rayuwar farko

[gyara sashe | gyara masomin]

An haifi Clare Ezeakacha a Legas amma ta ƴar asalin jihar Anambra ta Najeriya ce. Ta tafi Charles Heery Memorial Junior da Sakandare don karatun matakin farko. Ezeakacha ta yi digirin farko (BSc) a fannin Computer Science daga Jami’ar Madonna, Elele da Difloma daga Jami’ar Najeriya ta Nsukka.

Clare ta fara aikinta a shekara ta 2011 a matsayin (on-air personality)[7] A shekarar 2016, ta shiga harkar shirya fina-finai, ta kuma shirya tare da ba da umarni a fina-finan masana'antar nollywood da dama, da suka haɗa da: "Jack of All Trade", "Two Wrongs", "Arima" da "Smoke" wanda aka zaɓa don Gasar Gagarumin Gajeru na shekarar 2018 a Bikin Fina-Finan Afirka.[8]

Fina-finan da aka zaba (a matsayin darakta)

[gyara sashe | gyara masomin]
  • Smoke (2018)
  • Arima (2017) [9]
  • Ordinary Fellow (2018) (Matemakiyar Mai bayar da umarni)

Fina-finan da aka zaɓa (a matsayin furodusa)

[gyara sashe | gyara masomin]
  • Gone Grey (2016) [10][11]
  • Arima (2017)
  • The Employee (2017)
  • Mystified (2017) (Matemakiyar mai shiryawa)[12]
  • JOAT, Jack of All Trade (2017) [13]
  • Two Wrongs (2019) [14]
  • Friends Only (2020)
Shekara Kyauta Iri Fim Sakamako
2018 Africa International Film Festival Best Short Smoke [15] Ayyanawa
  • Jerin masu shirya fina-finan Najeriya
  1. "Short Films Can Prevent Rape, Says Ezeakacha". newtelegraphng.com. 22 January 2021. Retrieved 7 August 2021.
  2. "Actress, Clare Ezeakacha Exposes 'The Employee'". thenigerianvoice.com. 12 April 2017. Retrieved 7 August 2021.
  3. "Charming Nollywood Movie Producer, Clare Ezeakacha Celebrates Birthday With Darling Photos". diamondcelebrities.org. 26 May 2017. Retrieved 7 August 2021.
  4. "I Was Supposed to be a Reverend Sister…Nollywood Producer, Clare Ezeakacha". thenigerianvoice.com. 29 April 2017. Retrieved 7 August 2021.
  5. "After 5years at The Convent, My Parents Were Asked to Take me Away…Producer, Clare Ezeakacha". nollywoodgists.com. 4 May 2017. Retrieved 9 August 2021.
  6. "ARIMA". worldfilmfair.com. 20 July 2017. Archived from the original on 9 August 2021. Retrieved 9 August 2021.
  7. "Moviemaking, a whole new experience – Clare Ezeakacha". dailytrust.com. 4 May 2016. Retrieved 7 August 2021.
  8. "final selection 2018". afriff.com. 12 November 2018. Archived from the original on 9 August 2021. Retrieved 7 August 2021.
  9. "Arima". imdb.com. 17 July 2017. Retrieved 7 August 2021.
  10. "Kidnappers Turn Against Their Leader After Kidnapping Millionaire". nigeriafilms.com. 2 March 2016. Retrieved 7 August 2021.
  11. "Xplore Reviews: Gone Grey". xplorenollywood.com. 1 July 2016. Retrieved 7 August 2021.
  12. "Clare Ezeakacha". imdb.com. 5 September 2017. Retrieved 7 August 2021.
  13. "Actor, Rotimi Salami is now Jack of all Trade 'JOAT'". modernghana.com. 5 June 2017. Retrieved 7 August 2021.
  14. "Two Wrongs". kinopoisk.ru. 2 December 2019. Retrieved 7 August 2021.
  15. "AFRIFF 2018: 30 Nigerian films made it to final selection". pulse.ng. 14 November 2018. Retrieved 7 August 2021.

Hanyoyin haɗi na waje

[gyara sashe | gyara masomin]