Claudia Salas

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Claudia Salas
Rayuwa
Haihuwa Madrid, 23 ga Yuli, 1994 (29 shekaru)
ƙasa Ispaniya
Sana'a
Sana'a Jarumi
IMDb nm10273610
Claudia Salas

Claudia Calvo Salas (an haife ta ne a ranar 23 ga watan Yuli a shekarar 1994), wacce aka fi sani da Claudia Salas yar wasan kwaikwayo ce ta kasar Spaniya. Ta sami sananne saboda aikinta na Rebe a cikin Elite.

Tarihin Rayuwa[gyara sashe | gyara masomin]

Claudia Calvo Salas an haife ta ne a birnin Madrid a ranar 23 ga watan Yuli a shekarar 1994.[1][2] Ta yi karatun wasan kwaikwayo a Makarantar Drama ta Arte4 a Madrid.[1] Damarta ta farko ta talabijin ta kasance ƙaramar rawa a cikin wasan opera ta sabulu Seis hermanas.[3] Ta taka rawa a matsayin Rebe a cikin zango na biyu na shirin Elite,[4] Hakazalika ta fito a choni,[5], wanda ya haifar da cigaba bayan an saki fim din a shekarar 2019.[4] Sannan ta fito a matsayin Escalante a zango na biyu na shirin La peste,[6] shirin wasan kwaikwayo da yasa ta samu kyautar Gwarzuwar sabuwar yar wasan kwaikwayo a bikin bayar da kyaututtukan na 29th Actors and Actresses Union Awards.[7] Harwayau ta dawo a matsayin Rebe a zango na uku, hudu. da biyar na shirin Elite kuma sun fito a cikin fim mai ban tsoro na shekarar 2022, mai suna Piggy.[8]

A cikin Fabrairu 2022, ta yi haɗin-gwiwa tare da Ricardo Gómez, Elisabet Casanovas da Àlex Monner babban jarumi a shirin fim mai dogon zango na The Route, Wani dan gajeren fim mai dogon zango game da jerin lokaci game da, Template:Ill.[9]

Fina-finai[gyara sashe | gyara masomin]

Fim da shirye-shiryen Talabijin[gyara sashe | gyara masomin]

Shekara Suna Matsayi Notes Template:Abbrv
2019–22 Élite Rebeka "Rebe" Parrilla Main (seasons 2–5) [10]
2019 La peste Escalante Main (season 2) [11]
2022 Cerdita (Piggy) Maca Film [12]
2022 La ruta (The Route) Toni Main [13]
2023 Las pelotaris 1926 Idoia Main [14]

Lambar yabo[gyara sashe | gyara masomin]

Shekara Lambar yabo Iri Aiki Sakamako Ref.
2020 29th Actors and Actresses Union Awards Best New Actress La peste Ayyanawa [15][16]
2023 10th Feroz Awards Best Main Actress in a Series The Route Lashewa [17]

Manzarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. 1.0 1.1 "Todo sobre Claudia Salas y su novia en Élite". La Verdad. 19 June 2021.
  2. Devesa, Caterina (24 November 2019). ""Es un regalo estar en Élite y en La Peste"". La Voz de Galicia.
  3. Reyes, Vicku (16 June 2021). "Claudia Salas: ¿quién es la actriz detrás de Rebeka de Bormujo en 'Élite'?". Glamour.
  4. 4.0 4.1 Heredia, Sara (9 September 2019). "Quién es Claudia Salas, la gran revelación de la temporada 2 de 'Élite'". Sensacine.
  5. Marín, Aitor (18 November 2019). "Claudia Salas: la chica de Vallecas que triunfa en 'Élite' y en 'La peste'". El País.
  6. Suárez, César (15 November 2019). "Y de repente, Claudia Salas (en La peste 2)". Telva.
  7. Onieva, Álvaro (10 March 2020). "Este es el repartido palmarés televisivo de los Premios Unión de Actores 2020". Fuera de Series.
  8. Lodge, Guy (25 January 2022). "'Piggy' Review: A Killer on the Loose Isn't the Scariest Thing in This Visceral, Upsetting Body-Image Horror". Variety.
  9. Coalla, Carla (18 February 2022). "Ricardo Gómez, irreconocible en 'La Ruta'". El Comercio.
  10. Fernández, Noemí (16 December 2021). "Claudia Salas, la alumna rebelde de 'Élite' que se enamoró de la interpretación gracias a Mecano". ¡Hola!.
  11. Marín, Aitor (18 November 2019). "Claudia Salas: la chica de Vallecas que triunfa en 'Élite' y en 'La peste'". El País.
  12. Feldberg, Isaac (27 January 2022). "Sundance 2022: Hatching, Piggy, Meet Me In the Bathroom". RogerEbert.com.
  13. Aller, María (25 April 2022). "'La ruta': te contamos todo sobre la serie que aborda los años del bakalao en Valencia". Fotogramas.
  14. "La serie 'Las Pelotaris 1926' se rueda en Euskal Herria". naiz.eu. 9 September 2022.
  15. Silvestre, Juan (11 February 2020). "XXIX Premios de la Unión de Actores y Actrices: Lista completa de finalistas". Fotogramas.
  16. "Los repartos de 'Dolor y gloria' y 'Estoy vivo' triunfan en los 29º Premios de la Unión de Actores y Actrices". Audiovisual451. 10 March 2020.
  17. "Premios Feroz 2023 | Palmarés completo: empatan 'As bestas' y 'Cinco lobitos' en cine y 'La ruta' y 'No me gusta conducir' en series". Cinemanía. 29 January 2023 – via 20minutos.es.