Clayton Daniels

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Clayton Daniels
Rayuwa
Haihuwa Cape Town, 10 ga Yuli, 1984 (39 shekaru)
ƙasa Afirka ta kudu
Karatu
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Cape Town Spurs F.C. (en) Fassara2006-2011676
Mamelodi Sundowns F.C. (en) Fassara2011-2013301
Bloemfontein Celtic F.C.2013-2014260
SuperSport United FC2014-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga baya
Tsayi 180 cm

Clayton Daniels, a baya Clayton Jagers, (an haife shi a ranar 10 ga watan Yuli shekara ta 1984) ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Afirka ta Kudu wanda ke taka Wasa a Cape Town Spurs a matsayin mai tsaron baya . [1]

An haife shi a Bishop Lavis akan Cape Flats . [2][3]

Girmamawa[gyara sashe | gyara masomin]

Kulob[gyara sashe | gyara masomin]

SuperSport United
  • Kofin Nedbank : 2016, 2017
  • MTN 8 : 2017, 2019
  • Telkom : 2014

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Clayton Daniels at Soccerway
  2. Reiners, Rodney (25 September 2010). "Ajax banking on hard-man Daniels to bring steel to midfield". The Independent on Saturday. Retrieved 5 October 2020 – via pressreader.com.
  3. "Daniels on how to beat ex-club Ajax". Weekend Argus. 17 September 2011. Retrieved 5 October 2020 – via pressreader.com.

Hanyoyin haɗi na waje[gyara sashe | gyara masomin]