Jump to content

Coco Jones

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Coco Jones
Rayuwa
Haihuwa Columbia (en) Fassara, 4 ga Janairu, 1998 (26 shekaru)
ƙasa Tarayyar Amurka
Mazauni Lebanon (en) Fassara
Harshen uwa Turanci
Ƴan uwa
Mahaifi Mike Jones
Karatu
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a Jarumi, mawaƙi, dan wasan kwaikwayon talabijin, mai rubuta waka, ɗan wasan kwaikwayo da singer-songwriter (en) Fassara
Artistic movement pop music (en) Fassara
Kayan kida murya
Jadawalin Kiɗa Hollywood Records (en) Fassara
IMDb nm4636131
therealcocojones.com

Courtney Michaela "Coco" Jones (an haife ta ranar 4 ga watan Janairu, 1998) ta kasance Mawakiya ce wadda ke rubutawa da rerawa dakuma wasan kwaikwayo a kasar amurka, Coco Jones ta tashi a kasar Lebanon, Tennessee, daga baya ta fara gabatar wasan gala a Nashville a lokacin tana yarinya Don cinma burinta nazama babbar Mawakiya dakuma harkar nishadi. Itace ta farko wadda tafara bayyana a gasar gidan radio ta Radio Disney's Next Big Thing (2010-11) wadda daga baya tasamu cigaba da shiga harkokin gudanarwa na Disney kamar su fim din Let It Shine(2012) dakuma fim din sitcom Good Luck Charlie(2012-2013)

[1]

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. UPI Almanac for Friday, Jan. 4, 2019". United Press International. January 4, 2019. Archived from the original on January 5, 2019. Retrieved September 4, 2019. actor Coco Jones in 1998 (age 21