Columbus

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Columbus.

Columbus (lafazi: /kolembes/) birni ce, da ke a jihar Ohio, a ƙasar Tarayyar Amurka. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2016, jimilar mutane 860,090 (dubu dari takwas da sittin da tisa'in). An gina birnin Columbus a shekara ta 1812.