Jump to content

Connor Ogilvie

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Connor Ogilvie
Rayuwa
Haihuwa Waltham Abbey (en) Fassara, 14 ga Faburairu, 1996 (28 shekaru)
ƙasa Birtaniya
Karatu
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  England national under-16 association football team (en) Fassara2011-201220
  England national under-17 association football team (en) Fassara2012-2013131
Tottenham Hotspur F.C. (en) Fassara2014-
  Stevenage F.C. (en) Fassara2015-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga baya

Connor Stuart Ogilvie (an haife shi a ranar 14 ga watan Fabrairun shekara ta 1996) ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Ingila wanda ke taka leda a matsayin hagu ko tsakiya na kulob din portsmouth na gasar cin kofin zakarun turai.

Ayyukan kulob dinsa

[gyara sashe | gyara masomin]

Ogilvie ya fara aikinsa a makarantar totenham Hotspur tun watan Yulin 2012. [1] Bayan ci gaba a ko'ina a makarantar kimiyya da ci gaban kungiya, [1] An haɗa Ogilvie a cikin tawagar tawagar farko a wasan UEAFA na zakarun turai a matsayin mai maye gurbin da ba a sakashi ba a wasan 2-2 da aka yi da benfika a ranar 20 ga Maris 2014. [2]

Yayinda yakecan a matsayin aro, Ogilvie ya sanya hannu kan kwangilar shekaru biyu tare da kulob din, inda ya ci gaba da kasancewa har zuwa 2017.[3] Sa'an nan kuma gaban kakar 2017-18, Ogilvie ya sanya hannu kan kwangilar shekaru biyu tare da kulob din.[4]

Magana ta zuwa aro0

[gyara sashe | gyara masomin]

A ranar 14 ga watan Agustan shekara ta 2015, Ogilvie ya shiga kungiyar League Two ta Stevenage a kan aro na wata daya.[5] Ya fara bugawa a wasan da ya ci 2-0 a wasansu da Hartlepool United a ranar 22 ga watan Agustan shekara ta 2015, kuma ya saka kwallaye na farko a wasan da aka yi da Plymouth Argyle a ranar 5 ga watan Satumbar shekara ta 2015, [6] sannan ya taimaka wa York City a wasansu da sukaci 2-2 a wasan da ta biyo baya.[7] An tsawaita aronsa har zuwa watan Janairu bayan wasan gwaninta da ya yi.[8] A ranar 14 ga watan Nuwamba, ya taimaka a wani wasa da sukayi kunnnen doki da Yeovil Town.[9]

Daga baya, an tsawaita aronsa bayan kowane wata har zuwa ƙarshen kakar.[10] Duk da cewa an cire shi daga tawagar farko a lokuta hudu.[11][12][13][14]

Kididdigar aiki

[gyara sashe | gyara masomin]
Club Season League FA Cup League Cup Other Total
Division Apps Goals Apps Goals Apps Goals Apps Goals Apps Goals
Stevenage (loan) 2015–16 League Two 21 1 2 0 0 0 1 0 24 1
2016–17 League Two 18 0 0 0 0 0 0 0 18 0
Total 39 1 2 0 0 0 1 0 42 1
Gillingham (loan) 2017–18 League One 37 1 2 0 1 0 2 0 42 1
2018–19 League One 31 0 4 0 0 0 2 0 37 0
Gillingham 2019–20 League One 33 4 4 0 1 0 3 0 41 4
2020–21 League One 45 4 2 0 3 1 1 0 51 5
Total 146 9 12 0 5 1 8 0 171 10
Portsmouth 2021–22 League One 34 1 2 0 1 0 4 0 41 1
2022–23 League One 43 5 3 0 1 0 4 0 51 5
2023–24 League One 15 2 0 0 1 0 0 0 16 2
Total 92 8 5 0 3 0 8 0 108 8
Career total 277 18 19 0 8 1 17 0 321 19
  1. ^
  1. 1.0 1.1 "Connor Stuart Ogilvie". Tottenham Hotspur Official Site. Archived from the original on 30 October 2017. Retrieved 31 October 2017.
  2. "Spurs go down fighting". Tottenham Independent. 20 March 2014. Retrieved 30 October 2017.
  3. "NEW DEAL FOR CONNOR". Tottenham Hotspur Official Site. 26 January 2016. Archived from the original on 30 October 2017. Retrieved 30 October 2017.
  4. "New Contract And Gillingham Loan For Ogilvie". Tottenham Hotspur Official Site. 7 July 2017. Archived from the original on 4 October 2017. Retrieved 8 July 2017.
  5. Toyn, Dave (14 August 2015). "DEFENDER CONNOR OGILVIE JOINS ON LOAN". Stevenage F.C. Archived from the original on 7 March 2017. Retrieved 30 October 2017.
  6. "Stevenage 2–0 Hartlepool United". BBC Sport. 22 August 2015.
  7. "Stevenage 2–2 York City". BBC Sport. 12 September 2015.
  8. "Connor Ogilvie: Tottenham defender extends Stevenage loan". BBC Sport. 14 September 2015.
  9. "Yeovil Town 2–2 Stevenage". BBC Sport. 14 November 2015.
  10. "Connor extends Stevenage stay". Tottenham Hotspur F.C. 12 January 2016. Archived from the original on 30 October 2017. Retrieved 8 July 2017.
  11. "Teddy Sheringham not concerned about lack of away win as Stevenage travel to Cambridge". The Comet. 25 September 2015. Retrieved 30 October 2017.
  12. "INJURY NEWS: Stevenage defender out for two weeks". The Comet. 17 October 2015. Retrieved 30 October 2017.
  13. "Striker nets 20th goal of the season as Orient snatch a point at Stevenage". The Comet. 2 January 2016. Retrieved 30 October 2017.
  14. "We're not an attractive proposition for players – we need them to roll their sleeves up' says Stevenage caretaker boss". The Comet. 19 March 2016. Retrieved 30 October 2017.