Corinne Chevallier

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Corinne Chevallier
Rayuwa
Haihuwa Aljir, 5 ga Yuli, 1935 (88 shekaru)
ƙasa Aljeriya
Ƴan uwa
Mahaifi Jacques Chevallier
Yara
Karatu
Thesis director Hamit Bozarslan (en) Fassara
Harsuna Faransanci
Sana'a
Sana'a Masanin tarihi da marubuci

Corinne Chevallier (an Haife ta a ranar 25 ga watan Yuni 1935) masaniyar tarihi ce na Aljeriya kuma marubuciya zuriyar noir.[1] Mahaifinta, Jacques Chevallier, shi ne magajin garin Algiers.[2]

Rayuwa[gyara sashe | gyara masomin]

An haife ta a Algiers a shekara ta 1935, inda ta ke zama tun daga lokacin.

Tana ɗaya daga cikin ƴan matan da suka karɓi takardar zama 'yar ƙasar Aljeriya kuma suka ci gaba da zama a sabuwar jihar.[3]

Ayyuka[gyara sashe | gyara masomin]

Ayyukanta sun haɗa da litattafan La Petite Fille du Tassili (Algiers: Éditions Casbah, 2001) da La Nuit du corsaire (Algiers: Éditions Casbah, 2005)[4]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Hamid Tahri (2007-05-17). "Algérienne, profondément algérienne..." El Watan.
  2. Hamid Tahri (2007-05-17). "Algérienne, profondément algérienne..." El Watan.
  3. Hamid Tahri (2007-05-17). "Algérienne, profondément algérienne..." El Watan.
  4. Hamid Tahri (2007-05-17). "Algérienne, profondément algérienne..." El Watan.