Couple of Days

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Couple of Days
Asali
Lokacin bugawa 2016
Asalin suna Couple of Days
Asalin harshe Turanci
Ƙasar asali Najeriya
Distribution format (en) Fassara video on demand (en) Fassara, downloadable content (en) Fassara, DVD (en) Fassara da YouTube video (en) Fassara
Characteristics
Genre (en) Fassara romantic comedy (en) Fassara
Launi color (en) Fassara
Direction and screenplay
Darekta Tolu Lordtanner (en) Fassara
'yan wasa
External links

Couple of Days fim din barkwanci ne na shekarar 2016 na Najeriya wanda Tolu Lordtanner ya bayar da Umarni, kuma Ayo Orunmuyi ya shirya kuma ya kafa tarihin a matsayin mafi girman tikitin da aka sayar a rana ɗaya da fara saidawa ga kowane fim din Nollywood a Cinema a watan Fabrairu.[1] Taurarin shirin sun haɗa da Lilian Esoro, Adesua Etomi Wellington, Eyinna Nwigwe, Ademola Adedoyin, Kiki Omeili, Olayode Juliana, Falz . An saki fim ɗin ranar 5 ga watan Fabrairu 2016 kuma an fara haska shirin a dandalin kallo akan Netflix a cikin 2019.[2]

Makirci[gyara sashe | gyara masomin]

Fim din ya ba da labarin wasu ma'aurata guda uku da suka tafi hutun soyayya da kuma yadda suke tafiyar da al'amuran aure da sakamakonsa.[3]

Yan wasan shirin[gyara sashe | gyara masomin]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "Nigerians and Love! Couple Of Days movie smashes Nigeria box-office records". Linda Ikeji's Blog (in Turanci). 2016-02-26. Retrieved 2020-10-07.
  2. "Couple of Days | Netflix". www.netflix.com (in Turanci). Retrieved 2020-10-07.
  3. nollywoodreinvented (2017-10-23). "Couple of Days". Nollywood Reinvented (in Turanci). Retrieved 2020-10-07.

Hanyoyin Hadi na waje[gyara sashe | gyara masomin]