Cross Kauwa
Appearance
|
| ||||
| Wuri | ||||
| ||||
| Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya | |||
| Jihohin Najeriya | Jihar Borno | |||
| Ƙananan hukumumin a Nijeriya | Kukawa | |||
| Bayanan Tuntuɓa | ||||
| Kasancewa a yanki na lokaci | ||||
Cross Kauwa (wani lokaci ana kiranta da Kauwa ) gari ne a jihar Borno a arewa maso gabashin kasar Najeriya, gabas da garin Kukawa. Tana cikin karamar hukumar Kukawa.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
