Daitu
Appearance
Daitu ya kasance kauye ne a karamar hukumar Giwa wadda take a Jihar Kaduna.[1] Ta kafu ne tun zamanin Sarkin Zazzau Jatau a shakara ta 1806.
Tana Gundumar Kaɗage a ƙarƙashin dakacin Ƙundun acikin Gundumar Fatika a Masarautar Zazzau.
Mazauna garin
[gyara sashe | gyara masomin]Asalin mazauna garin Daitu Hausawa ne da Fulani, wadanda mafi yawan sana'o'insu shine noma da kiwo da dinki, saka, kira da wanzanci da sauransu.