Dajin yanayi na Vatican
Dajin yanayi na Vatican | |
---|---|
daji | |
Bayanai | |
Ƙasa | Hungariya |
Mamallaki | Cocin katolika |
Gidan dajin Yanayi na Vatican,wanda zai kasance acikin Bükk National Park, Hungary,an bada gudummawa ga Vatican City ta hanyar kamfanin carbon. Za'a dai-daita gandun dajin don rage fitar da hayaƙi na carbon da Vatican ta samar acikin shekara ta alif dubu biyu da goma sha bakwai 2007. Amincewar Vatican game da tayin, a wani bikin a ranar biyar 5 ga watan Yuli, shekarar alif dubu biyu da goma sha bakwai 2007,an ruwaito shi a matsayin "alamu ne kawai", kuma hanya ce ta ƙarfafa Katolika suyi ƙarin don kare duniya.[1] Babu bishiyoyi da aka dasa a ƙarƙashin aikin kuma ba'a samar da carbon ba.[2][3]
Acikin wani yunkuri mai tasiri don yaki da dumamar yanayi, a watan Mayu na shekara ta alif dubu biyu da bakwai 2007, Vatican ta bada sanarwar cewa za a rufe rufin Paul VI Audience Hall da bangarorin photovoltaic. An sanya shigarwar a hukumance a ranar ashirin da shida 26 ga watan Nuwamba, shekarar alif dubu biyu da takwas 2008.
Dubi kuma
[gyara sashe | gyara masomin]- Ayyuka kan Canjin Yanayi
- Guje wa canjin yanayi mai haɗari
- Saurin carbon
- Tsakanin carbon
- Yarjejeniyar Kyoto
- Lissafin labaran da suka shafi Vatican City
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]Haɗin waje
[gyara sashe | gyara masomin]- Sanarwar manema labarai ta Planktos / KlimaFa
- Maganar karɓar Cardinal Poupard
- Carbon Discredit ba a dasa bishiyoyi ba
- ↑ Cite error: Invalid
<ref>
tag; no text was provided for refs namedCN070713
- ↑ Carbon offsets: How a Vatican forest failed to reduce global warming The Christian Science Monitor
- ↑ Dangers lurk in offset investments[permanent dead link], Ethical Corporation published 2011-09-19, accessed 2012-08-25