Jump to content

Dakoro (sashe)

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Dakoro


Wuri
Map
 14°30′38″N 6°45′54″E / 14.5106°N 6.765°E / 14.5106; 6.765
JamhuriyaNijar
Yankin NijarYankin Maradi

Babban birni Dakoro (gari)
Yawan mutane
Faɗi 630,421 (2012)
Titin dokoro
Mare route dakoro

Dakoro sashe ne daga cikin sassan dake a yankin Maradi, na Jamhuriyyar Nijar. Babban birnin sashen shine garin Dakoro. Bisaga kidayar 2011, yawan mutane a sashen ya kai 606 862[1].

  1. "Annuaires_Statistiques" (PDF). Institut National de la Statistique. Retrieved 24 December 2019.