Dalori

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search

Dalori gari ne a kudancin Maiduguri, a jihar Borno. Garin Dalori yana da babban sansani da 'yan gudun hijira daga rikicin Boko Haram. Akwai fiye da 15000 'yan gudun hijira tun shekarar 2015.