Rikicin Boko Haram

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search

Rikicin Boko Haram ya fara a shekarar 2009, lokacin yan jihadi na kungiyar Boko Haram sun fara kai hari-hari da gwamnatin Nijeriya. Rikicin ya kashe fiye da 30000 mutane. Miliyan uku sun rasa muhallinsu a matsayin 'yan gudun hijira: mafi yawansu ba su a Borno ne, a birnin Maiduguri ko garuruwan Bama, Dikwa, Gwoza. Dubu dari biyu 'yan gudun hijira a Kamaru, Cadi na Nijar.