Gwoza
Appearance
Gwoza | ||||
---|---|---|---|---|
| ||||
| ||||
Wuri | ||||
| ||||
Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya | |||
Jihohin Najeriya | Jihar Borno | |||
Labarin ƙasa | ||||
Yawan fili | 2,883 km² | |||
Tsarin Siyasa | ||||
Majalisar zartarwa | supervisory councillors of Gwoza local government (en) | |||
Gangar majalisa | Gwoza legislative council (en) | |||
Bayanan Tuntuɓa | ||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
Gwoza karamar hukuma ce, dake a Jihar Borno, a Nijeriya.[1]
Gundumomin karamar hukumar Gwoza
[gyara sashe | gyara masomin]- Hausari
- Gadamayo
- Hambagda
- Dlimankara
- Jaje
- Blablai
Yaruka
[gyara sashe | gyara masomin]Yaren Kanuri, yaren Cineni ,yaren ede,Yaren avda,yaren Guduf-Gava, Gvoko yaren Lamang, yaren Mafa Language da kuma yaren Waja. duka anayinsu a cikin karamar hukumar Gwoza.
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Post Offices-with map of LGA". NIPOST. Archived from the original on 26 November 2012. Retrieved 20 October 2009.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.