Jump to content

Damian Young

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Damian Young
Rayuwa
Haihuwa Washington, D.C., 27 Oktoba 1961 (64 shekaru)
ƙasa Tarayyar Amurka
Harshen uwa Turanci
Karatu
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a dan wasan kwaikwayon talabijin, ɗan wasan kwaikwayo, jarumi da stage actor (en) Fassara
IMDb nm0949433

Damian Young (An haifeshi ranar 27 ga watan Oktoba, 1961) a birnin Washington DC na ƙasar Amurika. Ɗan wasan kwaikwayo ne na Amurka wanda aka sansa dalilin rawar da ya taka a fim din Amateur na Hal Hartley (1994).

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.