Dantutture
Appearance
| gunduma ce a Najeriya | ||||
| Bayanai | ||||
| Ƙasa | Najeriya | |||
| Wuri | ||||
| ||||
| Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya | |||
| Jihohin Najeriya | Jahar Katsina | |||
| Ƙananan hukumumin a Nijeriya | Kafur | |||
Dantutture kauye ne kuma ɗaya daga cikin mazaɓun karamar hukumar Kafur ta jahar katsina.[1]
