Daouda Ly

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Daouda Ly
Rayuwa
Haihuwa Dakar, 21 Oktoba 1972 (51 shekaru)
ƙasa Senegal
Karatu
Harsuna Faransanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
ASEC Ndiambour (en) Fassara-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai tsaran raga

Daouda Ly (an haife shi ranar 21 ga watan Oktoban 1972) ya taɓa zama mai tsaron ragar ƙwallon ƙafa ta Senegal kafin yayi ritaya amma yanzu yayi ritaya.

Sylla ya buga wa Senegal wasa kuma ya kasance memba a tawagar da za ta buga gasar cin kofin Afrika ta 2000. Ya buga wasan ƙwallon ƙafa na ƙungiyar ASC Ndiambour, SONACOS da ASC, Diaraf. [1] [2]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

Template:Senegal squad 2000 African Cup of Nations