Dar Gai
Appearance
Dar Gai | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Kiev, 1989 (34/35 shekaru) |
Mazauni | Mumbai |
Karatu | |
Makaranta | National University of Kyiv-Mohyla Academy (en) |
Sana'a | |
Sana'a | darakta, marubin wasannin kwaykwayo da mai tsara fim |
Mahalarcin
| |
Employers | Jugaad Motion Pictures (en) |
Muhimman ayyuka |
Namdev Bhau: In Search of Silence (en) Three and a Half (en) |
IMDb | nm9072016 |
Dar Gai ( 'yar Ukraine) darektan Ukraine ce mazauniyar Indiya, marubuciyar shiri kuma furodusa.[1][2][3] An tafi fice da taka rawar ta a fina-finan Teen Aur Aadha da Namdev Bhau: In Search of Silence.[4][5]
ƙuruciya
[gyara sashe | gyara masomin]An haifi Dar a Kyiv, Ukraine. Tana da digiri na BFA da MFA a Falsafa (philosophy) tare da ƙarami a cikin fim da wasan kwaikwayo daga NaUKMA.[6] Daga baya, an gayyace ta zuwa ƙasar Indiya don shirya wasan kwaikwayo a Makarantar Scindia, a Gwalior. Ta kuma koyar da rubuce-rubucen allo da godiyar fim a Cibiyar Duniya ta Whistling Woods, a Mumbai.[7]
Fina-finai[8]
[gyara sashe | gyara masomin]Shekara | Fim | Darakta | Marubuci | Mai gabatarwa |
---|---|---|---|---|
2018 | Teen Aur Aadha | eh | eh | eh |
2018 | Namdev Bhau: In Search of Silence | eh | eh | eh |
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Ukrainian filmmaker Dar Gai to make Bollywood debut". timesofindia.indiatimes.com. Retrieved 2019-09-02.
- ↑ "'In Search of Silence' Filmmaker Dar Gai Finds Home in India". variety.com. Retrieved 2019-09-02.
- ↑ "Ukrainian Director Dar Gai On Making Her Film About A 65-Year-Old Mumbai Chauffeur's Search For Silence". filmcompanion.in. Retrieved 2019-09-08.
- ↑ "Namdev Bhau: In Search of Silence': Film Review - Mumbai 2018". hollywoodreporter.com. Retrieved 2019-09-02.
- ↑ "TEEN AUR AADHA [2018]: 'PIFF' REVIEW — OF STORIES UNTOLD AND SECRETS UNGUARDED". highonfilms.com. Retrieved 2019-09-02.
- ↑ "Dar Gai". indisches-filmfestival.de. Retrieved 2019-09-02.
- ↑ "India is home, a part of me, says Ukrainian filmmaker Dar Gai with two Bollywood films in kitty". indianexpress.com. Retrieved 2019-09-02.
- ↑ "Dar Gai". IMDb. Retrieved 2022-02-26.