Dary Dasuda
Appearance
| mutum | |
| Bayanai | |
| Jinsi | namiji |
| Ƙasar asali | Nijar |
| Country for sport (en) | Nijar |
| Shekarun haihuwa | 20 century |
| Sana'a |
boxer (en) |
| Wasa |
boxing (en) |
| Participant in (en) |
1968 Summer Olympics (en) |
Dary Dasuda tsohon ɗan damben boksin bantam ne ɗan Nijar. Ya fafata a gasar Olympics ta lokacin zafi a shekarar 1968, inda ya sha kashi a wasansa ɗaya tilo da Sulley Shittu na Ghana.[1]
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Dary Dasuda at sports-reference.com