Jump to content

Dashnor Kokonozi

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Dashnor Kokonozi
Rayuwa
Haihuwa Tirana, 21 ga Yuni, 1951 (73 shekaru)
ƙasa Albaniya
Karatu
Harsuna Albanian (en) Fassara
Sana'a
Sana'a ɗan jarida da marubuci

Dashnor Kononozi (an haife shi 21 ga Yuni 1951) ɗan jarida ne kuma marubuci ɗan ƙasar Albaniya wanda ya kafa Cibiyar Kayayyakin Al'adu ta ƙasa (NCCPI) kuma shine darekta na farko.

Gadon Al'ada

[gyara sashe | gyara masomin]

Kokonozi ya kafa hukumar NCCPI a farkon shekarun 1990 bayan tabarbarewar doka da oda a Albaniya bayan hambarar da gwamnatin gurguzu ta kai ga wawure kayayyakin tarihi na al'adu. Bukatun da Interpol ta yi na neman taimako wajen gano abubuwan da aka wawashe, ya nuna cewa akwai karancin bayanai a Albaniya kuma Kokonozi ya shawo kan Bankin Duniya da ya ba da kudin samar da kayyaki na farko na kasa.[1]

  1. Albania Struggles to Catalogue its Unknown Treasures. BalkanInsight, 30 October 2010. Retrieved 10 November 2015.