David Banda

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
David Banda
Rayuwa
Haihuwa Zomba (en) Fassara, 29 Disamba 1983 (40 shekaru)
ƙasa Malawi
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  Malawi national football team (en) Fassara2006-
Red Lions FC (en) Fassara2007-20116311
Black Leopards F.C. (en) Fassara2011-2012120
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga tsakiya
Tsayi 174 cm

Davi Banda (an haife shi a ranar 29 ga watan Disamba 1983 a Zomba) ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na ƙasar Malawi wanda ya buga wasa a kulob ɗin Kamuzu Barracks FC na ƙarshe a gasar Super League ta Malawi.

Sana'a[gyara sashe | gyara masomin]

Banda ya fara aikinsa a garinsu na Zomba United. Bayan shekaru hudu, ya koma Red Lions na birni a shekarar 2007.[1] kuma ya koma kamuzu barracks fc a shekarar 2015.[2]

Ayyukan kasa da kasa[gyara sashe | gyara masomin]

Dan wasan yana cikin tawagar kwallon kafa ta kasar Malawi kuma yana cikin tawagar gasar cin kofin kasashen Afrika ta shekarar 2010.[3] A ranar 11 ga watan Janairun 2010 ya zira kwallonsa ta farko a ragar tawagar kasar Algeria.[4] Ya buga wasanni 17 kasa da wasanni 6 na FIFA.[5]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "Außenseiter Malawi benennt Kader - CAF Afrika Cup - Afrika-Cup.de" . www.afrika-cup.de (in German). Archived from the original on 2016-03-03. Retrieved 2018-05-17.
  2. "Kamuzu Barracks in Davie Banda boost - the Times Group Malawi" . 6 May 2015.
  3. "Malawi überrascht beim Afrika-Cup - Kurier" . Archived from the original on 2012-08-07. Retrieved 2010-01-11.
  4. Germany, kicker, Nürnberg. "Drogba & Co. treffen das Tor nicht" . kicker (in German). Retrieved 2018-05-17.
  5. "FIFA-Turniere Spieler & Trainer - Davie BANDA" . FIFA.com (in German). Archived from the original on July 4, 2009. Retrieved 2018-05-17.

Hanyoyin haɗi na waje[gyara sashe | gyara masomin]

  • Davi Banda at National-Football-Teams.com