David Booysen (soccer)
Appearance
| Rayuwa | |||||||||||||||||||||||
|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
| Haihuwa | Cape Town, 25 Mayu 1989 (36 shekaru) | ||||||||||||||||||||||
| ƙasa | Afirka ta kudu | ||||||||||||||||||||||
| Karatu | |||||||||||||||||||||||
| Harsuna | Turanci | ||||||||||||||||||||||
| Sana'a | |||||||||||||||||||||||
| Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||
| Muƙami ko ƙwarewa | Mai buga baya | ||||||||||||||||||||||
David Booysen (an haife shi a ranar 25 ga watan Mayu na shekara ta 1989 a Cape Town, Western Cape ) ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Afirka ta Kudu wanda ya taka Wasa a Cape Town All Stars]. [1][2]
Rayuwa ta sirri
[gyara sashe | gyara masomin]Babban ɗan'uwansa, Mario Booysen, shi ma ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne.[3]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ David Booysen at Soccerway
- ↑ "ABSA Premiership 2012/13 - David Booysen Player Profile - MTNFootball". Archived from the original on 23 May 2013. Retrieved 28 June 2013.
- ↑ "United sign striker Sibisi and defender Booysen from Ajax". The Witness. 26 August 2010. Retrieved 14 October 2020 – via pressreader.com.