David Bowe (ɗan siyasa)

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

  

David Bowe (ɗan siyasa)
member of the European Parliament (en) Fassara

20 ga Yuli, 1999 - 19 ga Yuli, 2004
District: Yorkshire and the Humber (en) Fassara
Election: 1999 European Parliament election (en) Fassara
member of the European Parliament (en) Fassara

19 ga Yuli, 1994 - 19 ga Yuli, 1999
District: Cleveland and Richmond (en) Fassara
Election: 1994 European Parliament election (en) Fassara
member of the European Parliament (en) Fassara

25 ga Yuli, 1989 - 18 ga Yuli, 1994
District: Cleveland and Yorkshire North (en) Fassara
Election: 1989 European Parliament election (en) Fassara
Rayuwa
Haihuwa Gateshead (en) Fassara, 19 ga Yuli, 1955 (68 shekaru)
ƙasa Birtaniya
Harshen uwa Turanci
Karatu
Makaranta Teesside University (en) Fassara
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa
Wurin aiki Strasbourg da City of Brussels (en) Fassara
Imani
Jam'iyar siyasa Labour Party (en) Fassara

David Robert Bowe (an haife shi ranar 19 ga watan Yuli, 1955). ya kasance memba a Majalisar Tarayyar Turai Ƙarkashin Jam'iyyar Labout daga 1989 zuwa 2004.

Karatu[gyara sashe | gyara masomin]

Bowe ya yi karatu a Sunderland Polytechnic, Teesside Polytechnic, da Jami'ar Bath. Ya yi aiki a matsayin malamin kimiyya, kuma ya zama mai himma a jam'iyyar Labour, ya yi aiki a majalisar gundumar Middlesbrough, da kuma mai mukami a yankin arewa na jam'iyyar.

Siyasa[gyara sashe | gyara masomin]

An zabi Bowe a Majalisar Tarayyar Turai a zaben Majalisar Turai na 1989, don mazabar wakiltar Cleveland & Yorkshire North (1989 zuwa 1994), sai Cleveland & Richmond (1994 zuwa 1999) da Yorkshire da Humber (1999 zuwa 2004).

Bowe ya sake tsayawa takara a shekara ta 2004, amma Bai yi nasara ba.

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

Hanyoyin haɗi na waje[gyara sashe | gyara masomin]