David Thomas (MEP)
Appearance
19 ga Yuli, 1994 - 19 ga Yuli, 1999 District: Suffolk and South West Norfolk (en) Election: 1994 European Parliament election (en)
1994 - 1999 District: East of England (en) | |||||
| Rayuwa | |||||
| Haihuwa |
Cardiff (mul) | ||||
| ƙasa | Birtaniya | ||||
| Harshen uwa | Turanci | ||||
| Karatu | |||||
| Makaranta |
University of East Anglia (mul) | ||||
| Harsuna | Turanci | ||||
| Sana'a | |||||
| Sana'a | ɗan siyasa | ||||
| Wurin aiki | Strasbourg da Brussels | ||||
| Imani | |||||
| Jam'iyar siyasa |
Labour Party (mul) | ||||
David Edward Thomas (an haife shi ranar 12 ga Janairu 1955) ɗan siyasan Jam'iyyar Labour ne na Biritaniya kuma tsohon dan Majalisar Tarayyar Turai (MEP).
Karatu
[gyara sashe | gyara masomin]Ya yi karatu a Cefn Hengoed Comprehensive School, Swansea, kuma a Jami'ar Gabashin Anglia inda ya yi BA a Turanci.[1] A 2010 ya koma Jami'ar Gabashin Anglia don yin Difloma na Digiri a fannin Shari'a. Ya yi aiki a matsayin dan majalisa a mazabar Suffolk da South West Norfolk daga 1994 zuwa 1999. [2]