Debo Adeyewa

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Debo Adeyewa
Rayuwa
Haihuwa Osun
ƙasa Najeriya
Karatu
Makaranta Jami'ar Obafemi Awolowo
Sana'a
Sana'a Malami, administrator (en) Fassara da author (en) Fassara

Debo Adeyewa malami ne dan Najeriya, mai gudanarwa kuma marubuci. Ya kasance tsohon mataimakin shugaban jami'ar Redeemer's Nigeria. Ya yi nasarar mayar da Jami'ar zuwa matsayinta na dindindin.[1]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "Redeemer's University VC, Debo Adeyewa, reveals lasting solution to ASUU strike'". dailypost.ng. 25 August 2017. Retrieved 28 November 2017.