Deepika Padukone

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Deepika Padukone
Rayuwa
Haihuwa Kwapanhagan, 5 ga Janairu, 1986 (37 shekaru)
ƙasa Indiya
Ƴan uwa
Mahaifi Prakash Padukone
Abokiyar zama Ranveer singh  (14 Nuwamba, 2018 -
Ahali Anisha Padukone (en) Fassara
Karatu
Makaranta Indira Gandhi National Open University (en) Fassara
Harsuna Kannada
Sana'a
Sana'a Jarumi, model (en) Fassara, ɗan wasan kwaikwayo da international forum participant (en) Fassara
Nauyi 55 kg
Tsayi 1.73 m
Kyaututtuka
Imani
Addini Vaishnavism (en) Fassara
IMDb nm2138653
deepikapadukone.com
hoton deepika

Deepika Padukone (furuci: [d̪iːpɪka pəɖʊkoːɳeː] ko [paː̊koːɳ]; an haife ta a ranar biyar ga watan Janairu a shekarar 1986 ) jaruma ce ta fina finan indiya tafi fitowa a fina finan hindu . Tana daya daga cikin jarumai wadanda ake biya su kan farashi Mai yawa a indiya, sannan lambar girman ta sun zo ne a cikin fina finai uku lambar yabo da aka Bata a wannan fina finai. Tazo acikin lissafin mutane sannannu a muhallin ; lokaci ya nunata a matsayin daya daga cikin manyan mutane a duniya a shekarar dubu biyu da goma Sha takwas, an Bata lambar girma a cikin lokacin mutane Dari tazo a cikin lissafi na shekarar dubu biyu da goma Sha biyu 2022.

Padukone, yace a gurin Wani Dan wasa na badminton Mai suna Prakash Padukone , an haife ta a Copenhagen sannan kuma ta girma a Bangalore. A matsayin yarinya, tayi wasan badminton har tazo matakin kasa Amma daga karshe ta zama a wasan ta zamo abin koyi. Daganan da wuri ta Sami OFA ta aiki a masana antar fim na aiki sannan ta fara a shekarar dubu biyu da shida a matsayin jarumar Kannada Aishwarya. Padukone ta fara zama gefen sharukhan a boliwud debu, da kuma wasan soyayyah Om Shanti Om (2007), Wanda shi yacin ye lambar yabo da girma a jarumai mata debut . Padukone ta cinye Kuma tana cinye gasan wacce tafi kowa iya wasan soyayyah a fina finan soyayyah Aaj Kal (2009), wannan ya biyo bayan anbi mata an tsaya mata brief .

Aure[gyara sashe | gyara masomin]

Deepika tayi aure a ranar Sha huɗu ga watan nawamba na shekarar dubu biyu da goma Sha takwas , ta auri ranvir singh.[1]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. https://starsunfolded.com/deepika-padukone/