Ranveer singh
|
| |
| Rayuwa | |
| Haihuwa | Mumbai, 6 ga Yuli, 1985 (40 shekaru) |
| ƙasa | Indiya |
| Ƴan uwa | |
| Abokiyar zama | Deepika Padukone (14 Nuwamba, 2018 - |
| Karatu | |
| Makaranta |
Indiana University (mul) |
| Harsuna | Harshen Hindu |
| Sana'a | |
| Sana'a |
ɗan wasan kwaikwayo da rapper (en) |
| Kyaututtuka |
gani
|
| Sunan mahaifi | Ranveer Singh |
| Kayan kida | murya |
| IMDb | nm3828984 |



Ranveer Singh jarumi ne a masana antar shirya fina finai ta Bollywood dake a kasar Indiya ana masa inkiya da Rambo.
Farkon rayuwa
[gyara sashe | gyara masomin]
Ranveer Singh an haife shi a ranar 6 watan July shekarar 2018, mahaifin sa Mr jagjit Singh bhavnani, mahaifiyar sa Mrs Anju Bhavnani a Mumbai na garin Maharashtra a kasar indiya.
Iyali
[gyara sashe | gyara masomin]Ranveer Singh Yana da matar aure Mai suna Deepika Padukone sun Yi aure a watan nawamba na shekarar dubu biyu da goma Sha takwas a ranar Sha hudu ga watan.[1]
masana antar fim
[gyara sashe | gyara masomin]
Ranveer Singh jarumi ne a kasra indiya a masana antar shirya fina finai ta kasar, ya fara aiki ne a matsayin mataimakin Mai Bada umarni daga baya ya koma yazama jarumi ya Sami kyautar Wanda yafi kowa a Maza a fannin jarumta a 56th awad na fina finai da Akai, Wanda a Wani fim din shi ya fito a matsayin bitto Sharma.[2]