Dejo Fayemi
Appearance
| Rayuwa | |||||||||||||||||||||||
|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
| Haihuwa | Jahar Ibadan, 1933 | ||||||||||||||||||||||
| Mutuwa | Jahar Ibadan, 2 Disamba 2016 | ||||||||||||||||||||||
| Sana'a | |||||||||||||||||||||||
| Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||
Dejo Fayemi (An haife shi a 1933) shi ɗan wasan ƙwallon ƙafa ta ƙasar Nijeriya ne. Ya buga ma Ƙungiyar ƙwallonn Ƙafar ƙasar Nijeriya wasa daga shekarar 1959 zuwa shekarar 1961.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.