Jump to content

Dhaffer L'Abidine

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Dhafer L'Abidine (kuma an rubuta Dhaffer L'Abedine, Zafer El-Abedin da Dhafer El Abidine; an haife shi ranar 26 ga watan Nuwamba 1972) ɗan wasan kwaikwayo ne na kasar Tunisian, darekta, marubucin fim, furodusa sannan kuma tsohon ɗan wasan ƙwallon ƙafa.[1]

Tarihin rayuwa

[gyara sashe | gyara masomin]

Dhafer ya fara yin wasan kwaikwayo a Burtaniya bayan kammala karatunsa daga Birmingham School of Acting.[2] Ya fito a shirin Sky One's Dream Team, BBC's Spooks da ITV's The Bill. Haka-zalika ya fito a cikin "The Mark of Cain" a matsayin Omar Abdullah da kuma a cikin A Hologram for the King. Ya zama sananne a Tunisia biyo bayan ya taka rawar "Dali" a cikin jerin shirinTunisiya mai dogon zango da ake kira "Maktoub". Daga baya ya ci gaba da shiga cikin wasan kwaikwayo a Duniyar Larabawa, musamman a Misira, Hadaddiyar Daular Larabawa da Lebanon ciki har da shirye-shirye da jerin kamar "Taht Al Saytara", "Prince of Poets", da "Arous Beirut"Beirut mai ban sha'awa"

  • Hunted (2012)
  • Benidorm (as Mohammed) (from Series 5, March 2012)
  • Casualty (from Series 26, September 2011)
  • Spooks 5 (episode 6&7)
  • Prince of Poets (presenter, 2007)
  • Voyages of Discovery
  • The Message
  • The Bill
  • Doctors (BBC, 2005)
  • Bombshell Ramon Jim Loach Shed Productions
  • Brothers Kais (Regular) Hamadi Arafa RTT Tunisia
  • 2009 - 2013 : Tunis 2050 : Bilel
  • Dream Team (2 series) Marcel Sabatier (Regular) Various Sky Television
  • Wire in the Blood 2
  • First Love
  • Maktoub (4 Saisons) (as Dali Naji) (Prod. Cactus Of Sami Fehri RTT Tunisia)
  • Vertigo (Egyptian Ramadan 2012 series)
  • The Bible - Uriah the Hittite
  • Niran Sadiqa (Egyptian ... Ramadan 2013 series)
  • The Cube (Dubai TV, 2014)
  • Transporter: The Series
  • Taht Elsaytara (Egyptian Ramadan 2015 series)
  • Al khourouj - The Exit (Egyptian Ramadan 2016 series)
  • Halawet el Donia (Egyptian Ramadan 2017 series)
  • Caramel (Ramadan 2017 series)
  • eugenie nights (Ramadan 2018 series)
  • The Looming Tower (miniseries) (2018 Hulu Network)
  • Arous Beirut (2019 series)
  1. "Sex And The City 2 - Dhafer L'Abidine interview". IndieLondon.co.uk. Retrieved 16 August 2010.
  2. "L'hommage de birmingham university à dhafer el abidine". kapitalis.com (in Faransanci). Retrieved 18 January 2020.

Hanyoyin Hadi na waje

[gyara sashe | gyara masomin]