Diane Coyle
![]() | |||
---|---|---|---|
![]() | |||
Murya | |||
6 Mayu 2014 - 8 Oktoba 2014 ← Chris Patten (mul) ![]() ![]() | |||
Rayuwa | |||
Haihuwa |
Bury (en) ![]() | ||
ƙasa | Birtaniya | ||
Mazauni |
West Ealing (en) ![]() | ||
Harshen uwa | Turanci | ||
Ƴan uwa | |||
Abokiyar zama |
Rory Cellan-Jones (en) ![]() | ||
Karatu | |||
Makaranta |
Brasenose College (en) ![]() Jami'ar Harvard | ||
Matakin karatu |
doctorate (en) ![]() | ||
Harsuna | Turanci | ||
Sana'a | |||
Sana'a |
Mai tattala arziki, ɗan jarida da university teacher (en) ![]() | ||
Mahalarcin
| |||
Employers |
BBC (mul) ![]() HM Treasury (en) ![]() University of Manchester (mul) ![]() University of Cambridge (mul) ![]() | ||
Muhimman ayyuka | no value | ||
Kyaututtuka | |||
enlightenmenteconomics.com |

Dame Diane Coyle (an haife ta a watan Fabrairu, a shekara ta 1961) yar ƙasar Biritaniya masaniyar tattalin arziki ce, me ilimi ce kuma marubuciya. Tun a watan Maris shekara ta 2018, ta kasance Farfesa Bennett na Harkokin Jama'a a Jami'ar Cambridge, tare da jagorancin Cibiyar Bennett.
Aikin ta na farko Coyle a matsayin masaniyar tattalin arziki ce, ta biyo bayan wani lokaci a aikin jarida ciki har da ta zama editan a bangaren tattalin arziki wato a harshen turanci (The Independent) daga shekara ta 1993 izuwa ta 2001. Ta kasance farfesa a fannin tattalin arziki a Jami'ar Manchester daga 2014 zuwa 2018. Ta kasance mataimakiyar shugaban BBC Trust daga shekara ta 2011 izuwa shekara ta 2016, kuma memba ce a Hukumar Gasar Burtaniya daga 2001 zuwa 2009.

Coyle ta rubuta littattafai tara a bangaren tattalin arziki.