Dirang Moloi
| Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
| Haihuwa | Gaborone, 28 Nuwamba, 1985 (40 shekaru) | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| ƙasa | Botswana | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
|
Mahalarcin
| |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| Muƙami ko ƙwarewa | Ataka | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| Tsayi | 1.78 m | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| Employers |
Notwane F.C. (en) Mochudi Centre Chiefs (en) Q4008881 CS Don Bosco (en) Township Rollers F.C. (en) Gaborone United S.C. (en) Extension Gunners FC (en) | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Dirang Moloi (an haife shi ranar 28 ga watan Nuwamba 1985) ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na ƙasar Botswana, wanda ke taka leda a ƙungiyar Botswana Gaborone United a gasar Premier ta Botswana.
Sana'a
[gyara sashe | gyara masomin]Moloi ya fara babban aikinsa na wasan kwallon kafa a shekara ta 2005 tare da kulob ɗin Notwane FC a Gaborone. Bayan shekara hudu da rabi ya bar Notwane kuma ya sanya hannu ga kulob ɗin Mochudi Centre Chiefs.[1]
A cikin shekarar 2010 an ba da ɗan wasan tsakiya aro ga kungiyar kwallon kafa ta Vasco da Gama na gasar ƙwallon ƙafa ta Afirka ta Kudu .[2] A cikin watan Afrilu 2011 ya koma kulob dinsa na Mochudi Center Chiefs.[3]
A cikin shekarar 2017, ya sanya hannu tare da Gaborone United a gasar Premier ta Botswana.[4]
Ƙasashen Duniya
[gyara sashe | gyara masomin]Moloi ya buga wasanni goma sha daya ga ƙungiyar kwallon kafa ta kasar Botswana.[5]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Mmegi Online :: Dirang Moloi returns to Zebras fold" . Mmegi Online . Retrieved 21 May 2018.
- ↑ "Mmegi Online :: Zuma hails Dirang Moloi" . Mmegi Online . Retrieved 21 May 2018.
- ↑ "Vasco Da Gama Aiming To Extend Botswana International Dirang Moloi's Contract | Goal.com" . www.goal.com . Retrieved 21 May 2018.
- ↑ "Zapata: Moloi is the greatest Botswana player of all-time" . botswanapremierleague.com . Archived from the original on 27 July 2018. Retrieved 21 May 2018.
- ↑ Dirang Moloi at National-Football-Teams.com