Djibril Moussa Souna
Appearance
| Rayuwa | |||||||||||||||||||||||
|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
| Haihuwa | Nijar, 7 Mayu 1992 (33 shekaru) | ||||||||||||||||||||||
| ƙasa | Nijar | ||||||||||||||||||||||
| Karatu | |||||||||||||||||||||||
| Harsuna | Faransanci | ||||||||||||||||||||||
| Sana'a | |||||||||||||||||||||||
| Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||
|
Mahalarcin
| |||||||||||||||||||||||
| Muƙami ko ƙwarewa | Mai buga baya | ||||||||||||||||||||||
Djibril Moussa Souna (an haife shi ranar 7 ga watan Mayu, 1992) a Yamai, Nijar. ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na ƙasar Nijar. A halin yanzu yana taka leda a matsayin mai tsaron gida a ƙungiyar AS GNN ta Nijar. Shi memba ne a ƙungiyar ƙwallon kafa ta Nijar, wanda ake kira a gasar cin kofin kasashen Afrika na 2012.[1]
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Hanyoyin haɗi na waje
[gyara sashe | gyara masomin]- Djibril Moussa Souna at National-Football-Teams.com
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Niger - M. Djibrilla - Profile with news, career statistics and history - Soccerway". int.soccerway.com.